All stories tagged :
Politics
Featured
Wata Likita Ta Riga Mu Gidan Gaskiya Bayan Ta Haifi ‘Yan...
Wata likita mai suna Ere Siana Sintei Ogbachi ta rasu sakamakon wasu matsaloli bayan ta haifi ‘yan uku a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Niger Delta (NDUTH) da ke Okolobiri, a jihar Bayelsa.Iyalinta sun ce bayan nasarar haihuwar, likitar ta fara samun sauƙi daga jinya, sai dai daga bisani lafiyarta...















