All stories tagged :
Politics
Featured
NSCDC Ta Kama Matashi Kan Yunkurin Satar Adaidaita Sahu A Kano
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Kasa (NSCDC) ta kama wani matashi mai suna Nasiru Sulaiman, mai shekara 27, bisa zargin yunkurin satar babur mai kafa uku (Adaidaita Sahu) a kan titin IBB da ke Kano.A cewar hukumar, ana zargin Nasiru, dan karamar hukumar Babura ta Jihar Jigawa,...














