All stories tagged :
Politics
Featured
Gbajabiamila Ya Bukaci Goyon Bayan Arewa Don Tabbatar Da Tinubu Ya...
Femi Gbajabiamila, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, ya bukaci shugabannin siyasa na Arewacin Najeriya da su mara wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya domin samun nasarar sake tsayawa takara a zaben 2027.Gbajabiamila ya yi wannan kira ne a wani taron tattaunawa na shekarar 2025 da kungiyar tsofaffin ‘yan...