All stories tagged :
Politics
Featured
Sojoji sun kashe mayakan Boko Haram biyu a Borno
Dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai dake yaki da mayakan ISWAP da Boko Haram a yankin arewa maso gabas sun kashe mayakan Boko Haram guda biyu tare da gano wasu kayayyakin ta'addanci a yayin wani harin kwanton bauna da su ka yi wa mayakan a kauyen Bula...