All stories tagged :
Politics
Featured
Sojoji Sun Kama Mutane Biyu Bisa Zargin Fqshi da Kisqn Makiyaya...
Sojojin Gamayyar Hadin Gwiwar Tsaro ta Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kama mutane biyu da ake zargi da fashi ga makiyaya da kuma kashe wasu makiyaya a Jihar Benue.Lieutenant Ahmad Zubairu, mai magana da yawun OPWS, ya bayyana haka a wata sanarwa da aka raba wa 'yan jarida a...
















