All stories tagged :
News
Featured
Sojoji Sun Kqshe ‘Yan Ta’adda 24 A Artabu A Kukareta
Sojojin rundunar Operation HADIN KAI a Arewa maso Gabas sun kashe akalla ‘yan ta’adda 24 bayan wani artabu mai tsanani da ya faru a yankin Kukareta.Rahotanni sun nuna cewa ‘yan ta’addan sun kai hari ne da tsakar dare, amma sojojin sun dakile harin cikin gaggawa tare da tilasta musu...








![Tight security as Buhari commissions projects in Imo [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/09/1631187414_Tight-security-as-Buhari-commissions-projects-in-Imo-Photos.jpg)







