All stories tagged :
News
Featured
Baƙin Hayaƙi Ya Tashi A Wani Yankin Masana’antu A Kudancin Isra’ila
Kafofin yaɗa labaran Isra’ila sun ruwaito cewa an ga baƙin hayaƙi na tashi a wasu kamfanoni da ke yankin Negev a kudancin ƙasar.Tashar Channel 12 da kuma jaridar Times ta Isra’ila sun wallafa hotunan hayaƙin, inda suka ce ya fito ne daga rukunin masana’antu na Ne’ot Hovav da ke...















