All stories tagged :
News
Featured
Sakataren jam’iyyar ADC na Æ™asa ya ziyarci Kwankwaso
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa kuma shugaban darikar Kwankwasiya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi wata ganawar sirri da sakataren jam'iyar ADC na ƙasa, Rauf Aregbesola a Abuja a ranar Alhamis.
Babu wani cikakken bayani da ya fito kan abinda ganawar ta mayar da hankali a kai amma dai Kwankwaso...










![Petrol tanker falls into ditch in Ogun [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Petrol-tanker-falls-into-ditch-in-Ogun-PHOTO-696x522.jpg)





