All stories tagged :
News
Featured
Ƴan Najeriya Uku Sun Shiga Hannun Jami’an Kenya Kan Zargin Zamba
Jami’an Kenya sun kama akalla ’yan Najeriya uku a Mwaliko Estate da ke Mwea Town bisa zargin wata makarkashiyar zamba ta yanar gizo.Rahoton Tuko News ya nuna cewa rundunar Directorate of Criminal Investigations (DCI) ta cafke mutanen ne a ranar Laraba, bayan samun korafe-korafe daga mazauna unguwar game da...






![Boko Haram: I'm not dead - 'Hauwa Liman' cries out [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Boko-Haram-Im-not-dead-Hauwa-Liman-cries-out-PHOTO.jpeg)









