All stories tagged :
News
Featured
TCN Ta Sanar da Katsewar Wutar Lantarki na Wucin-gadi a Wasu...
Kamfanin watsa lantarki na ƙasa, Transmission Company of Nigeria (TCN), ya sanar da shirin katse wutar lantarki na wucin-gadi a wasu sassan birnin Sokoto domin gudanar da aikin gyara na yau da kullum a tashar wutar lantarki ta Sokoto.TCN ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da babban manajanta...



![Nigerian doctors successfully separate conjoined twins in Abuja hospital [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/1540971491_Nigerian-doctors-successfully-separate-conjoined-twins-in-Abuja-hospital-PHOTOS.jpg)












