All stories tagged :
News
Featured
Yan sanda sun ceto ma’aikacin hukumar INEC daga hannun Æ´an bindiga...
Rundunar Æ´an sandan jihar Zamfara ta kubutar da Aliyu Muhammad ma'aikaci a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC wanda wasu yan bindiga su ka yi garkuwa da shi a karamar hukumar Gummi a a jihar Zamfara. A cewar Zagazola Makama,dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro cewa an...


![Commuters stranded as queue return to Ibadan petroleum stations [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2021/03/1614590606_Commuters-stranded-as-queue-return-to-Ibadan-petroleum-stations-PHOTOS.jpg)













