All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Sanda 17 Sun Mutu A Harin ‘Yan Ta’adda A Yobe
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar jami’anta goma sha bakwai bayan harin ‘yan ta’adda a makarantar horas da dakarun musamman ta sojoji da ke Buni Yadi a karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe.Mai magana da yawun rundunar, Anthony Placid, ya ce jami’an suna karbar horo na musamman...
















