All stories tagged :
News
Featured
Sojoji Sun Ceto Dalibai Da Malamai 10 Daga Hannun ISWAP A...
Rundunar Operation Hadin Kai ta sanar da ceto ɗalibai da malamai 10 da mayaƙan ISWAP suka sace bayan harin da suka kai makarantar sakandaren fasaha ta Lassa a ƙaramar hukumar Askira/Uba ta jihar Borno.A cewar rundunar, harin ya faru ne yayin da ɗalibai ke rubuta jarabawar NECO, inda nan...












