All stories tagged :
News
Featured
An Kashe Mutane 12 a Wani Harin Dare a Jihar Plateau
Rundunar ‘yan sandan jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane 12 bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Ngbra Zongo da ke Kwall a karamar hukumar Bassa.Lamarin ya faru ne a tsakiyar dare yayin da mazauna yankin ke barci.Kakakin rundunar, Alabo Alfred, ya ce an riga an...



![BBNaija 2020: What we had under duvet was not a sex tape - Kiddwaya [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/08/BBNaija-2020-What-we-had-under-duvet-was-not-a-sex-tape-Kiddwaya-VIDEO.jpg)












