All stories tagged :
News
Featured
Sa’idu Alkali Ya Janye Daga Takarar Gwamnan Gombe Ta APC
Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga zaɓen fidda gwani na gwamna da za a gudanar ranar 21 ga watan Mayun 2026.A wata sanarwa da mai taimaka masa kan yaɗa labarai, Umar Alkali Jibrin,...
















