All stories tagged :
News
Featured
’Yan Sanda A Kano Sun Kama Matashi Mai Shekara 25 Kan...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai shekara 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindigar Beretta ta Ingila da harsasai takwas.A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar a ranar Laraba, ya ce jami’an ’yan...




![Islamic New Year: Sultan of Sokoto sends powerful message to Muslims, Nigerian military [ Full text]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/Islamic-New-Year-Sultan-of-Sokoto-sends-powerful-message-to-Muslims-Nigerian-military-Full-text.jpg)








