All stories tagged :
News
Featured
Wasu manyan Æ´an ta’addar Æ™ungiyar ISWAP sun mika kansu ga jami’an...
Wasu mutane biyu da ake zarginsu da kasancewa manyan ƴan ƙungiyar ta'addanci ta ISWAP ne sun mika kansu ga jami'an tsaro a jihar Yobe.
ÆŠaya daga cikin mutanen kwararre ne wajen haÉ—a bam da ake É—aurawa a jikin motar.
Wata majiyar jami'an tsaro ta fadawa kafar yaÉ—a labarai ta Zagazola Makama...


![UEFA announces final three-man shortlist for Men’s Player of the Year [Full list]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/UEFA-announces-final-three-man-shortlist-for-Men’s-Player-of-the-Year-Full-list.jpg)












