All stories tagged :
News
Featured
An Sako Ejimakor, Sowore da Dan Uwan Nnamdi Kanu Daga Kurkukun...
Aloy Ejimakor, Lauyan Musamman na Nnamdi Kanu, shugaban ƙungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB), da kuma ɗan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, sun samu ‘yancin fita daga Kurkukun Kuje bayan sun cika sharuddan belinsu.Dan uwan Kanu, Prince Emmanuel, shima an sako shi daga kurkukun a ranar Litinin tare da...


![Peter Obi mobbed at Alaba international market in Lagos [Photos]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/Peter-Obi-mobbed-at-Alaba-international-market-in-Lagos-Photos-696x438.jpg)













