All stories tagged :
News
Featured
Trump Ya Sake Caccakar NATO Kan Batun Mashigar Hormuz
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sake sukar ƙungiyar tsaro ta NATO, inda ya gargaɗe ta da ta nisanci mashigar Hormuz.Wannan na zuwa ne bayan Faransa da Birtaniya sun sanar a ranar Juma’a cewa sun jagoranci wata rundunar ƙasashe da dama domin tabbatar da ƴancin zirga-zirgar jiragen ruwa a yankin.Sai...




![EPL: Man City release final 25-man squad for 2019/2020 season [Full List]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/EPL-Man-City-release-final-25-man-squad-for-20192020-season-Full-List.jpg)










