All stories tagged :
News
Featured
‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwa da Mutane 26 a Jihar...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta sanar da cewa ta kama mutum 26 da ake zargi da aikata garkuwa da mutane a wasu sassan jihar, tare da gano makamai da wasu kuɗaɗe da ake zargin kuɗin fansa ne.Mai magana da yawun rundunar, DSP Mansir Hassan, ne ya bayyana...