All stories tagged :
News
Featured
Tsagin Wike sun kwace ikon sakatariyar jam’iyar PDP
Rikicin da ya dabaibaye jam'iyar PDP ya dauki wani sabon salo a ranar lokacin da wani tsagin jam'iyar dake biyayya ga tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike su ka kwace ikon ginin hedkwatar jam'iyar dake Wadata Plaza a Abuja.
Ana tsaka da rikicin ne ɓangaren Wike ya nada, Muhammad Abdulrahaman...















