All stories tagged :
News
Featured
Mutane 6 sun mutu a hatsarin mota akan hanyar Lagos zuwa...
Hukumar kashe gobara ta jihar Oyo ta ce mutane shida ne suka rasa rayukan su a wani hatsarin mota da ya rutsa da manyan motar daukar kaya, tankar gas da kuma ƙananan mota a kan hanyar Ibadan zuwa Lagos.
Hatsarin ya faru ne a ranar Juma'a da daddare bayan da...


![Cristiano Ronaldo, Lukaku top highest earning players in Serie [See Top 5]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/09/Cristiano-Ronaldo-Lukaku-top-highest-earning-players-in-Serie-See-Top-5.jpg)












