All stories tagged :
News
Featured
Jirgin farko ya sauka a filin jirgin saman Gusau
A karon farko jirgin sama ya sauka a filin jirgin saman Gusau da maraicen ranar Lahadi a dai-dai lokacin da birnin ke cigaba da shirin tarbar manyan baki a mako mai zuwa.
Sulaiman Idris mai magana da yawun, Dauda Lawal Dare gwamnan jihar Zamfara ya bayyana cewa jirgin saman kirar...




![Messi tops Ronaldo as richest footballer [See top 10]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/08/Messi-tops-Ronaldo-as-richest-footballer-See-top-10.jpg)










