All stories tagged :
News
Featured
Zaɓen 2027: Malami Ya Zaɓi Musa Zagi A Matsayin Mataimakinsa a...
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya zaɓi Musa Zagi a matsayin mataimakin ɗan takararsa a zaɓen gwamna na 2027.Jam'iyyar ta sanar da hakan ne cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labaranta na jihar, Injiniya Abubakar Atiku Musa, ya fitar.Sanarwar ta ce...









![Boko Haram: I'm not dead - 'Hauwa Liman' cries out [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2018/10/Boko-Haram-Im-not-dead-Hauwa-Liman-cries-out-PHOTO.jpeg)






