All stories tagged :
News
Featured
Jiragen Ruwa 28 Dauke Da Mai Da Kayan Masarufi Za Su...
Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa (NPA) ta sanar da cewa akalla jiragen ruwa 28 ne ake sa ran za su iso tashoshin jiragen ruwa na jihar Lagos tsakanin ranar 19 zuwa 28 ga watan Fabrairu, 2026.Sanarwar na kunshe ne a cikin sabon rahoton matsayin zirga-zirgar jiragen...
















