All stories tagged :
News
Featured
Majalisar Dokokin Jigawa Ta Fara Bincike Kan Kwantiragin Asibitin Kiyawa
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta umarci kwamitin lafiyarta da ya fara gudanar da bincike kan kwantiragin da aka bayar na mayar da Asibitin Kiyawa daga cottage hospital zuwa cikakken asibiti gaba É—aya.Shugaban kwamitin lafiya na majalisar, Hon. Usman Abdullahi Tura, ne ya bayyana haka ga manema labarai a ranar...