All stories tagged :
News
Featured
Mutane da dama sun mutu a gobarar tankar man fetur
Mutanen da kawo yanzu ba a tantance yawansu ba ne suka mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a jihar Ogun.
Hatsarin gobarar ya faru ne da misalin karfe 01:00 na daren ranar Juma'a.
Mai magana da yawun hukumar TRACE dake tabbatar da bin kaidojin tuki a jihar Ogun,...