All stories tagged :
News
Featured
An zakulo mutane 6 daga cikin baraguzan ginin bene da ya...
Mutane 6 aka samu nasarar cetowa daga cikin baraguzan ginin wani bene da ya ruguzo a yankin Alakija dake ƙaramar hukumar Amuwo-Odofin ta jihar Lagos.
Gbenga Omotosho kwamishinan yaÉ—a labarai na jihar Lagos ne ya bayyana haka a cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na X a ranar...









![Police demote six officers, dismiss nine [See Names]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/Police-demote-six-officers-dismiss-nine-See-Names.jpg)






