All stories tagged :
News
Featured
Jagororin ADC Sun Gudanar Da Zanga-Zanga Don Ceto Dimokuradiyyar Najeriya A...
Fitattun ‘yan jam’iyyar haɗaka ta ADC, ciki har da Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso, sun jagoranci zanga-zangar nuna adawa da matakin hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC, a yau, Laraba.Sauran manyan jiga-jigan jam’iyyar da suka shiga zanga-zangar sun haɗa da tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, tsohon...


![2023: Tinubu meets UK minister in London [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2023-Tinubu-meets-UK-minister-in-London-PHOTOS-696x471.jpg)













