All stories tagged :
News
Featured
Gobara Ta Tashi A Sabuwar Kasuwar Azare A Jihar Bauchi
Wata gobara ta tashi a layin ’yan yadi na Sabuwar Kasuwar Azare, wato Abubakar Tatari Ali Market, da ke Jihar Bauchi.Shaidun gani da ido sun tabbatar cewa lamarin ya faru ne a daren Alhamis, 5 ga Maris, 2026.Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta fara ne daga wani bangare na...




!['I source human skulls, body parts from cemetery’ - Suspected ritualist confesses [PHOTO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/02/I-source-human-skulls-body-parts-from-cemetery’-Suspected-ritualist-confesses-PHOTO.jpeg)






