All stories tagged :
More
Featured
Majalisar dattawa ta amince Tinubu ya kori wasu kwamishinonin zaɓe 3
Majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da ya mika mata ta neman korar dakatattun kwamshinonin zaɓen jihohin Adamawa, Sokoto da kuma Abia.
An amince da bukatar shugaban ƙasar ne bayan da Opeyemi Bamidele shugaban masu rinjaye na majalisar ya gabatar kudiri kan batun a ranar...