All stories tagged :
More
Featured
Tinubu ya bada tallafin naira biliyan 2 ga wanda rikicin Jos...
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince a fitar da kudi naira biliyan 2 domin tallafawa mutanen da harin ranar 29 ga watan Maris ya shafa a Anguwar Rukuba dake jihar Filato.
Akalla mutane 28 ne suka mutu bayan da wasu yan bindiga suka bude wuta a wata mashaya dake...


![10 reported dead as tanker explodes in Gombe [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/04/1555175213_10-reported-dead-as-tanker-explodes-in-Gombe-PHOTOS.jpg)













