All stories tagged :
More
Featured
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Gwajin Ƙwaya Ga Masu Neman Aikin...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin fara gwajin ta’ammali da ƙwayoyi ga duk masu neman aikin gwamnati a ƙasar, inda ta ce daga yanzu gwajin zai zama wajibi kafin a ɗauki kowane mutum aiki.Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labarai na ofishin sakataren gwamnatin...





![How heavy rain caused havoc in Yola, Adamawa capital [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1558088751_How-heavy-rain-caused-havoc-in-Yola-Adamawa-capital-PHOTOS.jpg)









