All stories tagged :
More
Featured
Gwamnatin Imo za ta fara biyan ₦104,000 a matsayin mafi karancin...
Hope Uzodinma, gwamnan jihar Imo ya amince a fara biyan ma'aikatan jihar naira 104,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Da yake magana a wurin wani taro da kungiyoyin kwadago dake jihar ranar Talata da daddare a gidan gwamnatin jihar dake Owerri, Uzodinma ya sanar da cewa an kara mafi karancin...