All stories tagged :
More
Featured
Mutane Da Dama Sun Jikkata Bayan Mota Ta Kutsa Cikin Taron...
Mutane da dama sun samu raunuka bayan wata mota ta kutsa cikin taron masu goyon bayan LGBT a birnin Berlin na ƙasar Jamus.Rahotanni sun ce direban motar ya tsere bayan faruwar lamarin, lamarin da ya sa 'yan sanda suka ƙaddamar da bincike domin gano shi. Jami'an agaji sun isa...
















