All stories tagged :
More
Featured
Jami’an Tsaro Sun Fara Farautar Masu Garkuwa Da Mutane A Zamfara
Hadin gwiwar jami’an tsaron Najeriya sun kaddamar da farautar wasu mutane da ƴanbindiga suka sace a garin Kurfa da ke karamar hukumar Bukkuyum a jihar Zamfara.A ranar Juma’a, dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar yankin ya shaida wa BBC cewa wasu mahara sun kai hari garin, inda suka...



![BREAKING: Ambode's Information Commissioner in auto crash [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557677882_BREAKING-Ambodes-Information-Commissioner-in-auto-crash-PHOTOS.jpeg)











