All stories tagged :
More
Featured
Wani jigon jam’iyar PDP ya tsallake rijiya da baya a jihar...
Wasu da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai wa jigon jam'iyar PDP, Cif Bemgba Iortyom farmaki inda su ka cinnawa motarsa wuta a Makurdi babban birnin jihar Benue.
Iortyom wanda ya kasance kwararre dake shawartar jam'iyar PDP kan harkokin sadarwa a jihar Benue ya ce lamarin ya faru...
















