All stories tagged :
More
Featured
Fafaroma Leo Zai Ziyarci Kamaru Domin Kiran Zaman Lafiya
A ranar Laraba ake sa ran Fafaroma Leo zai isa kasar Kamaru, a matsayin bangare na biyu na rangadin da yake yi a nahiyar Afirka.Yayin ziyarar, Fafaroman zai gana da shugaban kasar, Paul Biya, wanda ake ganin shi ne shugaban kasa mafi tsufa a duniya, kuma ya shafe sama...













