All stories tagged :
More
Featured
Shugabar Makaranta Da Aka Sace A Oyo Ta Yi Kiran Gaggawa...
Shugabar makaranta da aka sace a Jihar Oyo, Misis Alamu, ta roƙi gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki su gaggauta ɗaukar matakan da za su kai ga kuɓutar da ita da sauran waɗanda aka yi garkuwa da su.A cikin wani bidiyo da ya bazu a kafafen sada zumunta,...
















