All stories tagged :
More
Featured
Gwamnan Filato, Mutfwang ya koma jam’iyyar APC
Gwamnan jihar Filato,Caleb Mutfwang ya karbi katin shiga jam'iyar APC bayan da ya fice daga jam'iyarsa ta PDP.
Mutfwang ya karbi katinsa na jam'iyar APC a ranar Juma'a a wurin taron masu ruwa da tsaki na jam'iyar da aka yi a Jos babban birnin jihar.
Gwaman ya ce bukatar samar da...
















