All stories tagged :
More
Featured
Majalisar Rivers Ta Dakatar Da Shirin Tsige Gwamna Fubara Bayan Sa-Bakan...
Majalisar Dokokin Jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Odu, daga mukamansu, bayan tsoma bakin Shugaban Kasa, Bola Tinubu.Majalisar ta É—auki matakin ne a ranar Alhamis, a yayin zaman da ta ci gaba da yi a birnin Port Harcourt, babban birnin jihar.Tun daga...


![Buhari, Gowon meet in Aso Rock [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/05/1557794400_Buhari-Gowon-meet-in-Aso-Rock-PHOTOS.jpg)












