All stories tagged :
More
Featured
Gobara ta kone sakatariyar ƙaramar hukum a jihar Taraba
Wata gobara ta kone ginin sakatariyar ƙaramar hukumar Wukari dake jihar Taraba inda ta lalata ofisoshi, kayayyakin aiki da kuma muhimman takaradu.
Gobarar ta kama ne a ranar Juma'a da misalin karfe 4:30 a sakatariyar dake da nisan kilomita 320 daga Jalingo babban birnin jihar.
Har kawo yanzu ba a san...








![Another building gutted by fire in Lagos [Video]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/11/1573230094_Another-building-gutted-by-fire-in-Lagos-Video.jpg)







