All stories tagged :
Law
Featured
An mayar da Nnamdi Kanu gidan gyaran hali dake Sokoto
Aloy Ejimakor lauyan Nnamdi Kanu ya ce an dauke shugaban kungiyar ta IPOB daga hannun DSS ya zuwa gidan gyaran hali dake jihar Sokoto biyo bayan yanke masa hukuncin kisa da aka yi.
"An dauke Mazi Nnamdi Kanu daga hannun hukumar DSS ya zuwa gidan gyaran hali dake Sokoto da...












