Kofa ya fice daga jam’iyar APC

Tsohon danmajalisar wakilai ta tarayya kuma shugaban yakin neman zaben, Bola Ahmad Tinubu, Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar APC.

Jibrin ya sanar da ficewarsa ne cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na kafafen sadarwar zamani.

Ficewarsa daga jam’iyar baya rasa nasaba da takun sakar dake tsakaninsa da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje.

Sanarwar ta bayyana cewa nan gaba kadanne zai bayyana jam’iyar da zai koma.

More News

Sojojin sun kama tarin makamai a a hannun mayakan IPOB

Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama makamai da suka hada bindigogi hodar hada bam a jihar. Rundunar ta samu gagarumin wannan nasara ne biyo...

Atiku ya ziyarci mahaifiyar su Yar’adua

Mai neman takarar shugaban kasa a jam'iyar PDP, tsoshon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci mahaifiyar tsohon shugaban kasa, Umar Musa Yar'adua...

EFCC ta kama Akanta Janar na Kasa

Hukumar EFCC ta samu nasarar damke Akanta Janar na Najeriya, Alhaji Ahmad Idris. EFCC na zargin sa da karkatar da kudaden da yawansu ya kai...

Two die in Kachia-Kaduna road accident along

Two passengers lost their lives in a motor accident along Kachia-Kaduna expressway on Sunday. A Jos-bound Toyota with seven passengers had a head-on-collision with a...