All stories tagged :
Health
No posts to display
Featured
Amurka Ta Bukaci Ƴan Ƙasarta Su Fice Daga Venezuela Cikin Gaggawa
Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta yi kira ga dukkan ƴan ƙasarta da ke zaune a Venezuela da su gaggauta barin ƙasar, sakamakon tabarbarewar tsaro.Ma’aikatar ta ce ta samu rahotannin cewa wasu ƙungiyoyin masu ɗauke da makamai sun fara tare hanyoyi a wasu sassan ƙasar, inda suke tsayar da ababen...





