All stories tagged :

Hausa

Ƴan majalisar dokokin jihar Adamawa 14 sun fice daga jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

Dan Majalisa Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Wani Harin ‘Yan...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Ribadu ya gana da shugabannin hukumomin tsaro bayan barazanar Trump

Sulaiman Saad
Hausa

Tsagin Wike sun kwace ikon   sakatariyar jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

Jirgin kasan Warri zuwa Itakpe ya yi hatsari

Sulaiman Saad
Hausa

Obama Ya Caccaki Gwamnatin Shugaba Trump, Ya Gargadi ‘Yan Republican

Muhammadu Sabiu
Hausa

Kotu Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

Muhammadu Sabiu
Hausa

’Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Ake Zargi Da Yin...

Muhammadu Sabiu
Hausa

‘Yan Sanda Sun Kama Tsohon Fursuna Da Ya Koma Fashi Kwanaki...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Juyin mulki:Yawan manyan sojoji da aka kama ya karu zuwa 42

Sulaiman Saad
Hausa

Majalisun kasa sun amince da bukatar Tinubu ta ciwo bashin dalar...

Sulaiman Saad

Featured

Hausa

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

Sulaiman Saad
Hausa

Matasa daga jihar Kogi sun bawa Tinubu miliyan 100 ya sayi...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Bukaci Gwamnoni Su Taimaka Wa Talakawa, Su Karfafa Marasa...

Muhammadu Sabiu
Hausa

El-Rufai Ya Maka ICPC A Kotu Kan Binciken Gidansa

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

An binne mutane 10 da aka kashe a harin jihar Filato

An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi. Wasu yan bindiga ne suka yi dirar mikiya a mashayar inda suka budewa mutanen dake zaune wuta. Harin ya tilastawa mazauna garin rufe babbar hanyar Shendam...