All stories tagged :
Hausa
Featured
FEC Ta Amince Da Ayyukan Jirgin Kasa Na Dala Biliyan 2.99...
Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta amince da kwangilolin ayyukan jirgin ƙasa guda uku da kudinsu ya kai dala biliyan 2.99 a jihohin Lagos, Kano da Kaduna.Ministan kudi kuma mai kula da tattalin arziki, Taiwo Oyedele, ya bayyana hakan bayan taron mako-mako na majalisar da aka gudanar a Abuja....








