All stories tagged :

Hausa

Jam’iyar SDP ta zaÉ“i Sadik Gombe a matsayin sabon shugaba

Sulaiman Saad
Hausa

Yan bindiga sun kashe wani ma’aikacin kiwon lafiya a Zamfara

Sulaiman Saad
Hausa

Peter Obi ya kai  ziyarar jaje kasuwar Singa

Sulaiman Saad
Hausa

Atiku ya gana da Babangida a   gidansa dake Minna

Sulaiman Saad
Hausa

Jami’in ‘Yan Sanda Ya Mayar da N2.6m Da Aka Tura Masa...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Abba Ganduje ya rabawa matasa injin ban ruwa mai amfani da...

Sulaiman Saad
Hausa

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Nemo Karin Hanyoyin Murƙushe Rashin Tsaro

Muhammadu Sabiu
Hausa

Mutum 30 Sun Gamu Da Ajalinsu Bayan Mummunan Hatsarin Mota A...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Shugaba Tinubu Zai Kai Ziyarar Aiki Ta Tarihi A Birtaniya A...

Muhammadu Sabiu
Hausa

’Yan Najeriya Suna Nuna Fushinsu Kan Yawan Tafiye-Tafiyen Tinubu Zuwa Kasashen...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Wata Mata Ta Gudu Bayan Ta Yanki Mijinta da Wuƙa a...

Muhammadu Sabiu

Featured

Hausa

Sanata Abdul Ningi ya fice daga jam’iyar PDP

Sulaiman Saad
Hausa

Sojoji Sun HaIIaka Ƴan Tq’qdda Uku A Zamfara

Muhammadu Sabiu
Hausa

Sojoji Biyu Sun Rasa Rqyukansu Yayin Da Aka Kashe Mqyqƙan lSWAP...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Hisba Ta Kama Mutum Bakwai Kan Zargin Musayar Matansu A Bauchi

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

Sanata Abdul Ningi ya fice daga jam’iyar PDP

Sanata mai wakiltar mazaɓar, Bauchi ta tsakiya, Abdul Ahmad Ningi ya sanar da ficewarsa daga jam'iyar PDP. Ningi ya bayyana haka a cikin wata wasikar yin murabus daga jam'iyar da ya aikawa da shugaban PDP na mazaɓarsa ta Ningi dake karamar hukumar Ningi ta jihar Bauchi. A cewarsa ɗaukar matakin ya...