All stories tagged :
Hausa
Featured
Trump Ya Ƙaƙaba Sabbin Harajin Shigar Da Kayayyaki Daga Najeriya Da...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya sanar da ƙaƙaba sabbin harajin shigar da kayayyaki daga ƙasashe da dama, ciki har da Najeriya.Sabbin harajin sun kai tsakanin kashi 10 zuwa 12.5 cikin 100. Gwamnatin Trump ta ce matakin na da nufin kare masana'antun cikin gida, tare da zargin cewa wasu abokan...
















