All stories tagged :

Hausa

Yara Uku Sun Mutu A Gidan Mai Maganin Gargajiya A Anambra

Muhammadu Sabiu
Hausa

Ma’aikatan NAFDAC a Najeriya sun fara yajin aiki

Muhammadu Sabiu
Hausa

An ƙona sakatariyar ƙananan hukumomi 2 a jihar Rivers

Sulaiman Saad
Hausa

NDLEA ta kama wata Æ´ar Æ™asar Kanada da ta shigo da ...

Sulaiman Saad
Hausa

Yadda wani ango ya kashe tare da banka wa amaryarsa wuta...

Muhammadu Sabiu
Hausa

An ƙona ofishin hukumar zaɓen jihar Akwa Ibom

Sulaiman Saad
Hausa

An kwaso ƴan Najeriya 180 daga ƙasar Libiya

Sulaiman Saad
Hausa

Yawan mutanen da suka mutu a hatsarin kwale-kwalen jihar Niger ya...

Sulaiman Saad
Hausa

Ƴanbindiga sun hallaka wani shugaban APC a Kebbi

Muhammadu Sabiu
Hausa

Kotu ta hana VIO kamawa, tsare motoci ko cin tarar direbobi...

Muhammadu Sabiu
Hausa

Gwamnan Kebbi ya raba motocin alfarma ga sarakunan jihar

Sulaiman Saad

Featured

#SecureNorth

An kashe Fulani Makiyaya 3 a jihar Filato

Sulaiman Saad
Hausa

Vinicius Jr Ya Bayyana Dalilin Ƙin Komawa Arsenal

Muhammadu Sabiu
Hausa

lSWAP Ta HaIIaka Manyan Kwamandojin JAS A Hqrin Kwanton Bauna A...

Muhammadu Sabiu
Hausa

lSWAP Ta HaIIaka Manyan Kwamandojin JAS A Hqrin Kwanton Bauna A...

Muhammadu Sabiu
Sulaiman Saad

An kashe Fulani Makiyaya 3 a jihar Filato

Fulani makiyaya da basu gaza uku ba aka kashe tare da jikkata wasu biyu a wani sabon farmaki da aka kai a wajejen kauyen Bangai dake ƙaramar hukumar Riyom ta jihar Filato. Yahaya Musa, sakataren kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti  Allah Cattle Breeders Association of Nigeria a Riyom shi ne...